Amarya (Bonus)
Amarya (Bonus)

YolyBoy - Amarya (Bonus) Lyrics

3
Amarya (Bonus) Music Video

Amarya (Bonus) Lyrics

Hey rawa rawa
Yoly Yoly Boy
Sarkin kalangun arewa

Amarya kyakyawa
Sarauniyar mata kizo mu taka rawa
Make we dance
Amarya kyakyawa
Sarauniyar mata kizo mu taka rawa
Make we dance
Gimbiya kyakyawa
Sarauniyar mata kizo mu taka rawa
Make we dance
Gimbiya kyakyawa
Sarauniyar mata kizo mu taka rawa
Make we dance and dance

Oya oya oya
Tunda mun zo bana
Ba wasu iyan yawa
Sai mu ta taka rawa hah
Taka rawa hey
Ga amarya a chan na taka rawa
Hey ango zo kusa ka taka rawa
Kowa ma yazo ya taka rawa
Hyah yah yah

Yaw nan da rarara
Rawan nan fa ba karaya
Make you dey dance your own
Everybody wey don kolo
Amarya rawsaya haba gimbiya
Ango gafara hah hah hah hah

Amarya kyakyawa
Sarauniyar mata kizo mu taka rawa
Make we dance
Amarya kyakyawa
Sarauniyar mata kizo mu taka rawa
Make we dance
Gimbiya kyakyawa
Sarauniyar mata kizo mu taka rawa
Make we dance
Gimbiya kyakyawa
Sarauniyar mata kizo mu taka rawa
Make we dance and dance

Hah ham
Mu dinga rawa
Mu je mu ja da baya
Sai mu bi sautin garaya
Ga molo da garaya
Amarya ringa rawa ango ja da baya
Yah yah Yoly YolyBoy

Yaw nan da rarara
Rawan nan fa ba karaya
Make you dey dance your own
Everybody wey don kolo
Amarya rawsaya haba gimbiya
Ango gafara hah hah hah hah

Amarya kyakyawa
Sarauniyar mata kizo mu taka rawa
Make we dance
Amarya kyakyawa
Sarauniyar mata kizo mu taka rawa
Make we dance
Gimbiya kyakyawa
Sarauniyar mata kizo mu taka rawa
Make we dance
Gimbiya kyakyawa
Sarauniyar mata kizo mu taka rawa
Make we dance and dance

Writer(s): Aaron Anthony
Copyright(s): Lyrics © DistroKid
Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Attach an image to this thought

Drag image here or click to upload image

The Meaning of Amarya (Bonus)

Be the first!

Post your thoughts on the meaning of "Amarya (Bonus)".

Latest Blog Posts
Lyrics Discussions

1

707
Hot Songs

3

859

1

16
Recent Blog Posts