Hope
Lyrics
Komin nisan dare
Dole ne gari ya waye
Hold on, hold on
Domin rana bata karya
Talaka ya che kumborin ciki ta fi yunwa
In an baka abinci zauna kaci ba kunya
Ko danye ne kar ka ba ma tunanin ka wuya
In har akwai abinci zamu yi aron tukunya
Life can be a hard knock, rankwashi
Stand tall kar ka bar hali mai kyau ta lankwasa Maniru
A karshe zaka gani ta karshe
Allah ne ke da karfin buda hanya da an taushe
This is a story of a hustler
Job application, money doubler
Somebody told me I got too much hope
Wahalan banza kake, nothing in particular
Sadly kowa ai kalar sa yake chi
Feel discourage, wa ya ba talaka kilishi
Tashin hankali cikin maza mai zamu chi
Allah ka raba mu da azumin dole please
Komin nisan dare
Dole ne gari ya waye
Komin nisan dare
Dole ne gari ya waye
Hold on, hold on
Domin rana bata karya
Hold on, hold on
Domin rana bata karya
A irin wanan lokaci tunanin arziki
You feel like giving up, maza an ji jiki
Maza tuwon kaya but nauyin kaya na baya
The pressure coming depression wants to take away my fire
Tell me how am I supposed to do this
It's like my labour expire I can't acquire what belongs to me I'm tired
Struggling since I became a man tun na bar tuka taya
Kana chin kwakwa but the people think you are the Messiah
Tryna make some money for the house
Nowadays that's all my life's about
Rapper turned to a farmer
Ga shi muna ta fama
One way or the other we gon make it out, believe that
Ana zufa yau domin gobe za'a yi chilling
Ubangiji aljuhu na tana neman healing
Breakthrough ina so na pashe ceiling
Let me hope in God in all I do get the fulfilling
Komin nisan dare
Dole ne gari ya waye
Komin nisan dare
Dole ne gari ya waye
Hold on, hold on
Domin rana bata karya
Hold on, hold on
Domin rana bata karya
Komin nisan dare
Dole ne gari ya waye
Komin nisan dare
Dole ne gari ya waye (Dole, dole)
Komin nisan dare
Dole ne gari ya waye
Komin nisan dare
Dole ne gari ya waye
Hold on, hold on
Hold on, hold on
Hold on, hold on
Domin rana bata karya
Hold on, karka gaji
Hold on, karki gaji

Writer(s): Kespan Maxwell, Victor Elisha
Copyright(s): Lyrics © DistroKid
Lyrics Licensed & Provided by LyricFind
The Meaning of Hope
Be the first!
Post your thoughts on the meaning of "Hope".