Sarki
Sarki

Kirani Ayat - Sarki Lyrics

1

Sarki Lyrics

Yea (Yea)
Super Zammy da Nova mun kawo mu ku sabon labari (Yea)
Wanga gaskia ne true story yea (Yea)
Hausa drill ne (Ne)
Kirani Ayat ne
Ji mana
Ji
Ugh
Yaron pepe natashi
Akwai kudi banjin da kowa
Ina shan champagne
Ku na shan Hausa beer
Ina shan rose
Ku na shan soborodo
Akwai zinaria da azurfa
Kudi ya ci ka ajifu ye
Banjin da kowa sound’n ga ya tashi tun Bamako mmm
Sun ji ni yaron Niger coming straight from Ghana ugh
Ni kenan ban jin da su na yi ni ke son yea
These boys they faking ne (MEY!)
Ba mu duba ku ne (MEY!)
We know your Benz is borrowed
Ni da Nova yea muntashi
Broke boys upset my tummy
Firan ku be da kauri
Yaran mata na so na
This shit don’t even excite me
Ba kowa da zai firgita ni
Cos these boys pussy I know it
Shout outs sanusi na Kano
Ubangiji ya ka ra albarka
Yaran arewa ku tashi
Nan gaba de namu ne

Walahi
Walahi
Ye e ye e yey
Na dinka riga babu wuya (Taka kasa taka kasa)
Ye e ye e yey
A izan ka yanka wuya ka sama kanka (Taka kasa taka kasa)
Ye e ye e yey
Na dinka riga babu wuya (Taka kasa taka kasa)
Ye e ye e yey
A izan ka yanka wuya ka sama kanka (Taka kasa taka kasa)
Me rabon duka bai jin bari (Inaa)
Me rabon duka bai jin bari (Inaa)
Wanda biai jin bari ba zai ji oho (Gaskia)
Wanda biai jin bari ba zai ji oho (Gaskia)
Me rabon duka bai jin bari (Inaa)
Me rabon duka bai jin bari (Inaa)
Wanda biai jin bari ba zai ji oho (Gaskia)
Wanda biai jin bari ba zai ji oho (Gaskia)

Writer(s): AYAT MAQWAM, SAMUEL ARTHUR GRANT
Copyright(s): Lyrics © ONErpm
Lyrics Licensed & Provided by LyricFind

Attach an image to this thought

Drag image here or click to upload image

The Meaning of Sarki

Be the first!

Post your thoughts on the meaning of "Sarki".

Lyrics Discussions
by Steffany Gretzinger ft. Bobby Strand

1

174
Hot Songs

5

2K
Recent Blog Posts